Makarantar Sakandare ta Unilorin

Makarantar Sakandare ta Unilorin[1] ita ce makarantar ma'aikatan Jami'ar Ilorin, Najeriya wadda zalla yaran sune ke cikin makarantar.Makaranta ce mai zaman kanta wato ba a ƙarƙashin gwamnati take ba. Tana cin gashin kanta a wurin gudanar da komai na makarantar.Makarantar ta kasance a kusa da gidajen manyan ma'aikatan Jami'ar a ɓangaren dindindin. Amma daga baya an mayar da ita a shekarar 2012 zuwa ƙaramin reshen Jami'ar.[2]

Makarantar Sakandare ta Unilorin
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1981
unilorin.edu.ng

A shekarar 2009, dalibin makarantar ya kasance mafi hazaƙar dalibi a jarrabawar ƙasa da aka gudanar, wacce aka fi sani da NECO.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Organisers reveal teams for Kwara inter-secondary school volleyball". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-06-09. Archived from the original on 2023-04-02. Retrieved 2023-04-02.
  2. "Why we relocated Unilorin Secondary School". unilorin.edu.ng. unilorin.edu.ng. Archived from the original on 2018-07-10. Retrieved 2024-03-31. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  3. "Nigeria: Unilorin School Produces Best NECO Results". allafrica.com. Thisday newspaper. Retrieved 8 December 2009.