Maimuna Amadu Murashko
Maimuna Amadu Murashko (haihuwa 28 Mayu 1980), ta kasance ƴar ƙasar Belarus ce, wacce take ƙaɗa goge, ta halarci gasan ƙaɗa goge a shekarar 2015.[1]
Maimuna Amadu Murashko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Saint-Petersburg, 28 Mayu 1980 (44 shekaru) |
ƙasa |
Belarus Mali |
Karatu | |
Makaranta | Belarusian State Academy of Music (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | violinist (en) , ilmantarwa da concertmaster (en) |
Mahalarcin
| |
Artistic movement | pop music (en) |
Kayan kida | goge |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haifi Maimuna a Saint Petersburg, dake ƙasarRasha sunan mahaiyar ta Belarusiya kuma uban Maliya. Lokacin tana karama, danginta sun ƙaura zuwa ƙasar Mali, amma da yake sun kasa daidaita da yanayin zafi, Maimuna ta koma wurin kakarta a Mogilev, Belarus, inda ta girma.[2]
Aiki/sana'a
gyara sashe1990-2013: farkon aiki
gyara sasheMaimuna ta halarci gasa da dama na ƙasa da ƙasa a duk tsawon aikinta kamar gasar Matasa Virtuoso ta shekarar alif ɗari tara da saba'in 1990 a Kiev da gasar Waƙar Bege ta shekarar alif ɗari tara da casa'in da shida 1996.
2014-yanzu: Gasar Waƙar Eurovision 2015
gyara sasheA ranar 5 ga Disamba, na shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu 2014, an sanar da Maimuna a matsayin ɗaya daga cikin gasa a Eurofest 2015 tare da Uzari yana yin waƙar "Lokaci". Uzari da Maimuna ne suka lashe gasar da maki 76, inda suka zo na uku a gasar ta telebijin kuma na daya a maki uku daga cikin alkalai biyar. Sun wakilci Belarus a Gasar Waƙar Eurovision 2015.[3] zari da Maimuna sun kasa tsallakewa matakin kusa da na karshe a fafatawar. Sun kare a matsayi na 12 a wasan kusa da na karshe 1.
Hotuna
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Uzari And Mainuma Won in Belarus". Retrieved 31 May 2021.
- ↑ "Biography". Maimuna.by. Archived from the original on 26 December 2014. Retrieved 26 December 2014. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ Fidan, Mustafa (26 December 2014). "Uzari and Maimuna to represent Belarus in Vienna!". Eurovoix.com. Archived from the original on 4 April 2015. Retrieved 3 January 2015. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)