Mahir Mahir oğlu Emreli (wanda ya gabata Mahir Anar oğlu Mədətov, an haife shi a ranar 1 ga Yuli 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Azerbaijan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga Konyaspor da tawagar ƙasar Azerbaijan . Bayan Konyaspor, ya buga wa Baku, Qarabağ, Legia Warsaw da Dinamo Zagreb .[1]

Mahir Emreli
Rayuwa
Haihuwa Tver (en) Fassara, 1 ga Yuli, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Azerbaijan
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Baku (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 45
Nauyi 75 kg
Tsayi 185 cm
Mahir Emreli
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "Официально: Махир Мадатов стал Махиром Эмрели Махир оглу (ФОТО)". azerifootball.com/(in Russian). Azeri Football. 10 May 2019. Archivedfrom the original on 10 May 2019. Retrieved 10 May2019.