Mahama Johnson Traore

Daraktan fina-finai na Senegal

Mahama Johnson Traoré (1942-2010) ya kasance darektan fina-finai na kasar Senegal, marubuci, kuma dayan waɗanda suka-kafa bikin fina-falla na Pan-African (FESPACO) da ke Ouagadougou.

Mahama Johnson Traore
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 1 ga Janairu, 1942
ƙasa Senegal
Faransa
Mutuwa Bagnolet (en) Fassara, 8 ga Maris, 2010
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta, mai tsara fim da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0871054

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Traoré a shekara ta 1942 a Dakar . [1] ya kasance Dan ɗan kasuwa, Traoré ya yi karatu a Senegal, Mali da Faransa don zama injiniyan lantarki. A Paris ya bar karatunsa don ya bi harkar fim. [2] A can ya shiga Conservatoire libre du cinéma français, makarantar avant-garde da aka yi wahayi zuwa gare ta da fim ɗin Jamusanci da Italiyanci na yanzu da kuma hanyoyin ka'idojin ORTF na Faransa.

Ya mutu ranar 8 ga watan Maris 2010 a birnin Paris, bayan ya sha wahala daga cutar koda na dogon lokaci, [1] kuma an binne shi a makabartar musulmi ta Yoff, kusa da Dakar.

  • 1969 : Diankha-bi (The young girl)
  • 1969 : L’Enfer des innocents
  • 1970 : Diègue-Bi (The young woman)
  • 1971 : L’Étudiant africain face aux mutations
  • 1971 : L’Exode rural
  • 1972 : Lambaye
  • 1972 : Reou-taax (the Town)
  • 1974 : Garga M’Bossé (the Cactus)
  • 1975 : Njangaan (the Disciple)
  • 1980 : Sarax si (the Alms)
  • 1982 : La médecine traditionnelle

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Senegalese film-maker Johnson Traore dies. AFP. 10 March 2010
  2. REGARDS D'AFRIQUE - Mahama Johnson Traoré. TV5 Monde, 2008.
  3. Roy Armes. Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage. Collection Camera des trois mondes / KARTHALA Editions (2008) 08033994793.ABA pp. 254, 257, 280, 289, 297, 317, 325, 353-54, 379.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe
  • (in French) Portrait sur Africultures[permanent dead link]
  • (in French) « L'Islam noir n'est pas violent », entretien avec Mahama Johnson Traoré, propos recueillis par Mame M'Bissine Diop (Africultures, n° 47, avril 2002)
  • (in French) « Mahama Johnson Traoré », article de M’Bissine Diop dans Africultures, n° 47, avril 2002