Madison Thompson (yar wasan kwaikwayo)
Madison Thompson (An haifeta ranar 13 ga watan Agusta, 2000) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka. Anfi saninta da rawar da ta taka a matsayin Erin Pierce a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Netflix mai suna Ozark.
Madison Thompson (yar wasan kwaikwayo) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Atlanta da Georgia, 13 ga Augusta, 2000 (24 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | University of Southern California (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Muhimman ayyuka |
Ozark (en) Grease: Rise of the Pink Ladies (en) |
IMDb | nm5475873 |
madison-thompson.com |
Farkon rayuwa da ilimi
gyara sasheAn haifeta a Atlanta dake Georgia kuma ta girma a can. Ta yi wasu ƴan shekaru a birnin New York na kasar Amurka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.