Lumumba Dah Adeh ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan kasuwa, injiniya, mai kula da ƙwallon ƙafa, kuma mai taimakon al'umma daga ƙaramar hukumar Bassa a jihar Plateau, Nigeria.[1][2] [1]

Lumumba Dah Adeh
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Mayu 1999 - Mayu 2003
District: Jos North/Bassa
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Sana'a da rayuwar siyasa

gyara sashe

  Adeh Lumumba Dah yayi aiki a majalisar dokokin jihar Filato a matsayin ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar Jos ta Arewa/Bassa ta tarayya daga shekarun 1999 zuwa 2003. Ya kuma lashe zaɓen fidda gwani na ƙaramar hukumar Bassa da jam’iyyarsa ta gudanar. Ya yi aiki a matsayin mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin majalisar dokoki.[1][2][3]

A ranar 28 ga watan Mayun 2022, Adeh Lumumba Dah ya fice daga zaɓen fidda gwani na jam'iyyarsa ta hanyar wata wasika da ya aikewa shugaban jam'iyyar APC na jihar Filato.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 "Hon. Lumumba Adeh withdraws from Senatorial race, says result already determined". nigeriastar.news.blog (in Turanci). 2022-05-28. Retrieved 2024-12-28. Cite error: Invalid <ref> tag; name "auto1" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 "Jos North/Bassa By-Election: Lumumba Da Adeh Emerge Bassa APC Candidate". Independent Nigeria (in Turanci). 2021-11-10. Retrieved 2024-12-28.
  3. Nasir Ayutogo (June 28, 2019). "Deputy Speaker appoints spokesperson other officers". Premium Times. Retrieved 2025-01-04.