Luke Gareth Le Roux (an Haife shi a ranar 10 ga watan Maris shekarar 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar Eredivisie ta Holland Volendam da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu .

Luka Le Roux
Rayuwa
Haihuwa Soweto (en) Fassara, 10 ga Maris, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Varbergs BoIS FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

A watan Agusta shekarar 2023, Le Roux ya rattaba hannu kan kulob din Eredivisie Volendam a kan kwantiragin shekaru uku na farko tare da zabin karin kakar wasa.

Kididdigar sana'a

gyara sashe
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
SuperSport United 2016–17 Premier Division 0 0 0 0 0 0 0 0
2017–18 0 0 0 0 0 0 0 0
2018–19 0 0 0 0 0 0 0 0
2019–20 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0
Stellenbosch (loan) 2016–17 National First Division 0 0 0 0 0 0 0 0
2017–18 5 0 1[lower-alpha 1] 0 0 0 6 0
Total 5 0 1 0 0 0 6 0
Varbergs BoIS 2020 Allsvenskan 21 0 2[lower-alpha 2] 0 0 0 23 0
2021 Allsvenskan 26 0 1[lower-alpha 3] 0 0 0 27 0
2022 Allsvenskan 26 1 1[lower-alpha 4] 0 0 0 27 1
2023 Allsvenskan 17 2 3[lower-alpha 5] 0 0 0 20 2
Total 90 3 7 0 0 0 97 3
Career total 95 3 8 0 0 0 103 3
Bayanan kula
As of 23 August 2023.[1]

Samfuri:FC Volendam squad


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found

  1. Luka Le Roux at Soccerway. Retrieved 19 April 2023.