Luis Antonio Ramos  (an haife shi ranar 13 ga watan Yuli 1973) ɗan wasan Ba’amurke ne wanda ya kasance kuma ya yi tauraro a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin daban-daban kamar Martin, Power, Early Edition, New York Undercover, In the House, Friends, The Shield, CSI, Miami da sauran su.

Luis Antonio Ramos
Rayuwa
Haihuwa San Germán (en) Fassara, 13 ga Yuli, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo da jarumi
IMDb nm0708696
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe