Ludayi
Ludayi ludayi wani abune da ake amfani dashi wajen Shan fura, ko kunu,koko. Kuma ana amfani dashi wani lokacin a matsayin cokali yayin da kuma aka rasa cokali. Akwai ludayin ƙwarya (duma) wanda muka gada iyaye da kakanni,shi mutanen daa suka fi sani, akwai kuma na karfe,na zamani kenan,wanda ake yinshi da narkakkiyar dalma.
Ludayi | ||||
---|---|---|---|---|
Zane | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1938 | |||
Laƙabi | Ladle | |||
Kayan haɗi | watercolor paint (en) , graphite (en) da Takarda | |||
Collection (en) | National Gallery of Art (en) , Drawings in the National Gallery of Art (en) da Index of American Design (en) | |||
Inventory number (en) | 1943.8.9653 | |||
IIIF manifest URL (en) | https://www.nga.gov/api/v1/iiif/presentation/manifest.json?cultObj:id=21749 | |||
Wuri | ||||
|
Ƙwarya Hausawa kanyi wata Karin magana wai "kamun ludayi" [1][2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ra'ayoyi kan kamun ludayin Bazoum". dw.hausa. 9 July 2021. Retrieved 29 August 2021.[permanent dead link]
- ↑ "Ludayi/Ludduna". hausadictionary.com. 17 September 2020. Retrieved 22 September 2021.