Lucy Anderson (ɗan siyasa)
Lucy Anderson Tsohuwar 'yar majalisar Tarayyar Turai ce wacce ta wakilci yankin London a karkashin Jam'iyyar Labour. An zabe ta a shekarar 2014, kuma ta tsaya a 2019.[1]
Lucy Anderson (ɗan siyasa) | |||
---|---|---|---|
1 ga Yuli, 2014 - 1 ga Yuli, 2019 District: London (en) Election: 2014 European Parliament election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Silchester (en) , 2 ga Yuni, 1965 (59 shekaru) | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Harshen uwa | Turanci | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da trade unionist (en) | ||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Siyasa
gyara sasheAnderson ta kasance Kansila ta garin Kentish a Majalisar gundumar Camden daga 2002 – 2006 kuma bayan haka ta yi aiki a Babban Hukumar Landan da Kungiyar Malamai ta Kasa.[2]
Anderson ta goyi bayan Jeremy Corbyn yayin zaben shugabancin jam'iyyar Labour na 2015.[3]
Ayyuka
gyara sasheAnderson lauya ce wacce ta ƙware a fagen haƙƙin neman aiki da dokar daidaito tsakanin jinsi, sufuri da harkokin lafiya.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Vote 2014 – London". BBC News. Retrieved 26 May 2014.
- ↑ "Lucy Anderson". London Labour. 7 May 2014. Archived from the originalon 19 August 2014. Retrieved 15 August 2014.
- ↑ "Jeremy Corbyn, candidate for Labour Leader". Archived from the originalon 25 August 2015. Retrieved 18 August 2015.
- ↑ "Lucy Anderson MEP". European Parliamentary Labour Party. Retrieved 18 April 2019.