Luca Ranieri

Dan kwallon kafa ne an haife shi a 1999

Luca Ranieri[1] (an haifi shi ranar 23 ga Afrilu, 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4]

Luca Ranieri
Rayuwa
Haihuwa La Spezia (en) Fassara, 23 ga Afirilu, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara-
  Italy national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe