Loïc Bessilé (an haife shi a ranar 19 ga watan Fabrairu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Belgium Eupen a matsayin aro daga kungiyar kwallon kafa ta Charleroi. An haife shi a Faransa, yana wakiltar tawagar kasar Togo.

Loic Bessilé
Rayuwa
Cikakken suna Loïc Anthony Bessilé
Haihuwa Toulouse, 19 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Togo
Kameru
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R. Charleroi S.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 183 cm

Aikin kulob gyara sashe

A ranar 8 ga watan Yuli 2020, Bessilé ya sanya hannu kan kwantiragin ƙwararrunsa na farko tare da Bordeaux.[1]

A ranar 31 ga watan Agusta 2021, ya koma Charleroi a Belgium.[2]

A ranar 31 ga watan Janairu 2023, Eupen ta aro Bessilé har zuwa ƙarshen kakar wasa.[3]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

An haifi Bessilé a Faransa mahaifinsa ɗan Kamaru da mahaifiyarsa 'yar Togo.[4] Shi matashi ne na duniya da Faransa. Ya fara wasan sa na farko acikin tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci da suka tashi 1-1 da Sudan a ranar 12 ga watan Oktoba 2020.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Loic Bessile pens first Pro deal at Bordeaux" . 7 July 2020.
  2. "BIENVENUE, LOÏC !" (in French). Charleroi . 31 August 2021.
  3. "KAS Eupen welcomes Loïc Bessilé on loan from Sporting Charleroi" . K.A.S. Eupen. 31 January 2023. Retrieved 9 February 2023.
  4. Akoesso, Kelly (4 August 2020). "Loïc Bessile : La nouvelle convoitise de Claude Le Roy !" .
  5. "Journées FIFA : match nul entre le Togo et le Soudan" . 12 October 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe