Lobé Ndiaye

Marubuci dan Senegal

Lobé Ndiaye (Dakar, 8 Satumba 1971) marubuciya ce kuma mai shirya fina-finai ta Senegal. Ta lashe Kyautar Dada Gbêhanzin a shekarar 2019.

Lobé Ndiaye
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 8 Satumba 1971 (53 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a marubuci da mai fim din shirin gaskiya
Lobé Ndiaye
  • Sirènes de la nuit, 2016
  •  
    Lobé Ndiaye
    Une perle en éclats, L'Harmattan, 2017
  • La femme lionne (The Woman Lioness), 2018[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ellerson, Beti (2020). "African Women, Cinema, and Leadership: Empowerment, Mentorship, and Role-Modeling". Black Camera. 11 (2): 222–238. doi:10.2979/blackcamera.11.2.11. S2CID 219877438.