Lloyd Palun
Lloyd Palun (an haife shi a ranar 28 ga Nuwamban shekarar 1988) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a kulob din Bastia na Ligue 2. An haife shi a Faransa, yana wakiltar Gabon a matakin kasa da kasa.[1] Yana taka leda a matsayin mai tsaron baya ko a matsayin mai tsaron gida.
Lloyd Palun | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Arles (en) , 28 Nuwamba, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 12 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 77 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 184 cm |
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sashePalun ya shiga kulob ɗin Nice bayan ya buga wasa tare da kulob din amateur na gida Martigues da Trinité.[2]
Ayyukan kasa
gyara sasheAn haife shi a Faransa, Palun ya zabi wakiltar Gabon a babban matakin kasa da kasa. Ya buga wasansa na farko a duniya a ranar 9 ga watan Fabrairun 2011 a ci 2-0 a kan Congo DR.[3]
A cikin shekarar 2012, ya taka leda a duk wasanni 4 na ƙasa a gasar cin kofin Afrika na 2012. Sakamakon haka Gabon ta kai wasan daf da na kusa da karshe.[4] [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lloyd Palun au Red Star". L'Équipe (in French). 27 July 2015. Retrieved 17 March 2016.
- ↑ "Lloyd Palun, l'envol d'un Aiglon". Foot-Express (in French). 25 April 2011. Archived from the original on 26 April 2012. Retrieved 29 November 2011.
- ↑ "Lloyd Palun, la révélation des Panthères du Gabon". Afrik (in French). 11 February 2011. Retrieved 29 November 2011.
- ↑ "2012 Africa Cup of Nations matches".
- ↑ "AfricanFootball-Gabon" .
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Lloyd Palun – French league stats at LFP – also available in French
- Lloyd Palun at National-Football-Teams.com
- Lloyd Palun at FootballDatabase.eu
- Lloyd Palun at Soccerway
- Lloyd Palun at WorldFootball.net