Lisbon Township, Yellow Medicine County, Minnesota

Garin Lisbon birni ne, da ke cikin gundumar Yellow Medicine, Minnesota, Amurka. Yawan jama'a ya kasance ɗari biyu da goma sha bakwai 217 a ƙidayar shekarar alif dubu biyu 2000.

Lisbon Township, Yellow Medicine County, Minnesota
township of Minnesota (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Tarayyar Amurka
Wuri
Map
 44°51′08″N 95°47′52″W / 44.8522°N 95.7978°W / 44.8522; -95.7978
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaMinnesota
County of Minnesota (en) FassaraYellow Medicine County (en) Fassara

Tarihi gyara sashe

An ƙirƙiri Garin Lisbon a cikin shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari takwas da saba'in da ukku 1873.

Geography gyara sashe

Dangane da Ofishin Kididdiga ta Amurka, garin yana da yawan yanki na talatin da biyar da ɗogo bakwai 35.7 murabba'in mil (92.5 km 2 ), wanda talatin da biyar da ɗigo bakwai 35.7 murabba'in mil (92.5 km 2 ) kasa ce kuma sifili da ɗigo sifili da huɗu 0.04 murabba'in mil (0.1 km 2 ) (0.08%) ruwa ne.

Alƙaluma gyara sashe

Dangane da ƙidayar na shekarar alif dubu biyu 2000, akwai mutane ɗari biyu da goma sha bakwai 217, gidaje tamanin da biyu 82, da iyalai guda sittin da ɗaya 61 da ke zaune a cikin garin. Yawan yawan jama'a ya kasance mutane shidda da ɗigo ɗaya 6.1 a kowace murabba'in mil (2.3/km 2 ). Akwai rukunin gidaje tamanin da huɗu 84 a matsakaicin yawa na 2.4/sq mi (0.9/km 2 ). Tsarin launin fata na garin ya kasance fari kaso ɗari 100.00%.

Akwai gidaje tamanin da biyu 82, daga cikinsu kashi talatin da huɗu da ɗigo ɗaya 34.1% na da ‘ya’ya ‘yan kasa da shekara goma sha takwas 18 suna zaune tare da su, kashi sittin da takwas da ɗigo ukku 68.3% ma’aurata ne da ke zaune tare, kashi ɗaya da ɗigo biyu 1.2% na da mace mai gida babu miji, kashi ashirin da biyar da ɗigo shida 25.6% kuma ba iyali ba ne. Kashi ashirin da huɗu da ɗigo huɗu 24.4% na dukkan gidaje sun kasance mutane ne, kuma kashi shidda da ɗigo ɗaya 6.1% suna da wanda ke zaune shi kaɗai wanda ya kai shekaru sittin da biyar 65 ko sama da haka. Matsakaicin girman gidan ya kasance biyu da ɗigo sittin da biyar 2.65 kuma matsakaicin girman dangi shine ukku da ɗigo ashirin 3.20.

A cikin garin an bazu yawan jama'a, tare da kaso talatin 30.0% a ƙasa da shekaru goma sha takwas 18, kaso huɗu da ɗigo shida 4.6% daga goma sha takwas 18 zuwa ashirin da huɗu 24, kaso ashirin da bakwai da ɗigo biyu 27.2% daga ashirin da biyar 25 zuwa arba'in da huɗu 44, kaso ashirin da bakwai da ɗigo biyu 27.2% daga arba'in da biyar 45 zuwa sittin da huɗu 64, da kaso goma sha ɗaya da ɗigo ɗaya 11.1% waɗanda shekarunsu suka kai sittin da biyar 65 ko sama da haka. . Tsakanin shekarun ya kasance shekaru talatin da bakwai 37. Ga kowane mata ɗari 100, akwai maza ɗari da talatin da ɗigo tara 130.9. Ga kowane mata 100 masu shekaru 18 zuwa sama, akwai maza ɗari da talatin da bakwai da ɗigo biyar 137.5.

Matsakaicin kuɗin shiga na gida a cikin garin shine dala dubu talatin da ukku da ɗari biyar $33,500, kuma matsakaicin kuɗin shiga na dangi shine dala dubu arba'in $40,000. Maza suna da matsakaicin kudin shiga na dala dubu ashirin da bakwai da ɗari takwas da goma sha uku $27,813 sabanin dala dubu ashirin da uku da ɗari ɗaya da ashirin da biyar $23,125 na mata. Kudin shiga kowane mutum na garin shine dala dubu goma sha biyar da ɗari biyu da ashirin da ɗaya $15,221. Kimanin kashi ukku da ɗigo huɗu 3.4% na iyalai da kaso takwas da ɗigo biyar 8.5% na yawan jama'a sun kasance ƙasa da layin talauci, gami da babu ɗaya daga cikin waɗanda ke ƙasa da shekara sha takwas 18 da kaso goma sha biyu da ɗigo tara 12.9% na waɗanda sittin da biyar 65 ko sama da haka.

Manazarta gyara sashe

Samfuri:Yellow Medicine County, Minnesota