Liberty Chakoroma (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairun 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Chicken Inn FC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Zimbabwe.[1]

Liberty Chakoroma
Rayuwa
Haihuwa Mutare (en) Fassara, 28 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ngezi Platinum F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ya taka leda a gasar COSAFA U-20 ta shekarar 2013, inda ya zura ƙwallo a ragar Botswana.[2] Ya kuma taka leda tare da tawagar ƴan ƙasa da shekaru 23 a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2015.[3]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe