Mutare
Mutare wanda aka fi sani da umtali a shekarar 1982,shine birnin da ya Shahara a tsakiyar manicaland, birnin da ya shahara yazo na ukku a zimbabwe,sun wuce gweru a yawa a shekarar 2012,a ki daya ce suna da yawan mutane 224,208 wanda yake daidai da 260,567 a yankin.
Mutare | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Zimbabwe | ||||
Province of Zimbabwe (en) | Manicaland Province (en) | ||||
Babban birnin |
Manicaland Province (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 224,804 (2022) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 1,120 m-1,116 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1897 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cityofmutare.com |