Les Coeurs brûlés
Les Coeurs brûlés fim ne da akayi a shekarar 2007 a ƙasar Moroko .
Les Coeurs brûlés | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin suna | Les Cœurs brûlés da القلوب المحترقة |
Asalin harshe |
Larabci Turanci Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 84 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ahmed El Maanouni |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ahmed El Maanouni |
'yan wasa | |
Hicham Bahloul (en) | |
Samar | |
Mai tsarawa | Ahmed El Maanouni |
Director of photography (en) | Pierre Boffety (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Faris da Fas |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheAmin, wani matashin ne mai zanen gine-ginen da ke zaune a Paris, ya dawo ba zato ba tsammani zuwa garinsu, Fès, Maroko, inda kawun nasa ke mutuwa. Bai yi magana da mutumin da ya rene shi ba tun da ya bar garinsu shekaru goma da suka wuce ya yi karatu ya zauna a Paris. Ziyarar da matashin mai zanen gine-gine ya kai asibitin yana farfado da raunukan da ya samu a lokacin kuruciyarsa mai raɗaɗi. Abokinsa na dogon lokaci, mai sana'a Aziz, ya gargade shi da kada ya mika wuya ga bacin rai a baya. Mutuwar kawun nasa bata sanyaya wa matashin raɗaɗin ba, ta tilasta masa neman amsa a ransa.