Fas (da Larabci: فاس, da Faransanci: Fès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Fas-Ameknas. Bisa ga jimillar shekara ta 2014, akwai mutane 888 000 a Fas. An gina birnin Fas a karni na takwas bayan haifuwan Annabi Isa.

Fas
‫فـاس‬ (ar)
Fès (fr)


Wuri
Map
 34°02′36″N 5°00′12″W / 34.0433°N 5.0033°W / 34.0433; -5.0033
Constitutional monarchy (en) FassaraMoroko
Region of Morocco (en) FassaraFès-Meknès (en) Fassara
Prefecture of Morocco (en) FassaraFez Prefecture (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,112,072 (2014)
• Yawan mutane 3,475.23 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 17,342 (2014)
Labarin ƙasa
Bangare na Imperial cities of Morocco (en) Fassara
Yawan fili 320 km²
Altitude (en) Fassara 410 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Idrisid dynasty (en) Fassara
Ƙirƙira 789
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Idriss Azami Al Idrissi (en) Fassara (2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 30000–30206
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 05356
Lamba ta ISO 3166-2 MA-FES
Wasu abun

Yanar gizo portaildefes.ma
Tanja.
Birnin Fes a ranar 25 ga watan Maris, 2008
Bibliothèque fes
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.