Leo Thethani (an haife shi a ranar 8 ga watan Janairu shekarar 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a Cape Town Spurs .

Leo Thethani
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 8 ga Janairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong Ajax (en) Fassara-
  South Africa national under-20 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Mai buga baya

Aikin kulob gyara sashe

Thethani, wanda ya taka leda na shekaru da yawa a Netherlands, ya buga wasansa na farko na Eerste Divisie ga Jong Ajax a ranar 10 ga watan Satumba shekarar 2018 a wasan da suka yi da Jong AZ a matsayin dan wasa na minti 78 a madadin Danilo .

Manazarta gyara sashe


Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Template:Ajax Cape Town F.C. squad