legum dan-ice ne ko iri na shukokin da ake kira da legum ko pulse. Legum ana noma sune a tsarin nomawa, domin cimar 'yan Adam da dabbobi ko kasuwanci, forage da kuma silage, kuma shukan legum na kara wa kasa karfin sinadirai wanda ake kira da green manure. legum sanannu sun hada da alfalfa, clover, peas, chickpeas, lentils, lupin bean, mesquite, carob, waken soya, gyada da tamarind.

Legum
crop (en) Fassara, abinci da shelf-stable food (en) Fassara
Said to be the same as (en) Fassara cereal legume (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe