Lawal Adebowale Ismail {an haife shi 5 Satumban shekarar 1991} ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ne wanda ke bugawa Assyrika FF a matsayin ɗan wasan tsakiya. Yana kuma da fasfo na Sweden.

Lawal Ismail
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 5 Satumba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Sweden
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
IFK Göteborg (en) Fassara2010-201230
Syrianska FC (en) Fassara2012-201360
Vasalunds IF (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 5

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Lawal Ismail at SvFF (in Swedish) (archived)
  • Lawal Ismail at Soccerway

Manazarta gyara sashe