Laurent Blanc (an haife shi a shekara ta 1965 a garin Alès, a ƙasar Faransshi)ɗya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo wa Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1989 zuwa shekara ta 2000.

Laurent Blanc
Rayuwa
Cikakken suna Laurent Robert Blanc
Haihuwa Alès, 19 Nuwamba, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara1983-199124376
  France men's national association football team (en) Fassara1989-20009716
  SSC Napoli (en) Fassara1991-1992316
Nîmes Olympique (en) Fassara1992-1993291
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1993-19957018
AJ Auxerre (en) Fassara1995-1996232
  FC Barcelona1996-1997281
  Olympique de Marseille (en) Fassara1997-19996314
  Inter Milan (en) Fassara1999-2001676
  Manchester United F.C.2001-2003481
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 86 kg
Tsayi 192 cm
Kyaututtuka
IMDb nm1128082
Laurent Blanc