Latifat Tijani (an Haifeta a ranar 8 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1981) 'yar Najeriya ce mai wasan powerlifter.[1] Ta lashe zinari a gasar mata-45kg a gasar Afrika ta shekarar 2015 a Brazzaville, Jamhuriyar Congo. A cikin shekarar 2016, ta shiga gasar mata-45kg a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar 2016, inda ta daga 106kg ta lashe azurfa.[2][1]

Latifat Tijani
Rayuwa
Haihuwa 8 Nuwamba, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

A gasar cin kofin duniya Para Powerlifting na shekarar 2019 ta lashe lambar tagulla a gasar kilogiram 45 na mata.[1][3]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 Rio 2016: Nigeria's Tijani Wins Silver In Paralympics". New Telegraph. 9 September 2016. Retrieved 9 September 2016.
  2. Idris Adesina (9 September 2016). "BREAKING! Paralympics: Latifat Tijani wins Nigeria's first medal". The Punch News. Retrieved 9 September 2016.
  3. Idris Adesina (9 September 2016). "BREAKING! Paralympics: Latifat Tijani wins Nigeria's first medal". The Punch News. Retrieved 9 September 2016.