Open main menu

Alhamis rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Juma'a, gabaninta kuma ranar Laraba.