Land of Peace
Land of Peace ( Larabci: أرض السلام, fassara. Ard al-Salam) fim ne na yaƙi / wasan kwaikwayo na Masar a shekara ta alif1957 wanda Kamal El Sheikh ya ba da umarni. Taurarim sa sune Omar Sharif da Faten Hamama . A cikin wannan fim ɗin, yawancin jaruman suna magana da Larabci na Falasdinu .
Land of Peace | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1957 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) , romance film (en) da war film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kamal El Sheikh |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Helmy Halim |
Director of photography (en) | Mahmoud Nasr (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Labari
gyara sasheFim ɗin dai ya gudana ne a kasar Falasdinu kuma yana nuna rayuwar masu fafutukar ƴanci da suke kokarin kuɓutar da kauyensu daga mamayar ƴan Isra'ila . Ahmed (Omar Sharif) dan gwagwarmayar ƴanci ne na Masar wanda ya kare a wannan kauyen. Nan ya haɗu da salma wata yarinya 'yar kauye. Tare suna ƙoƙarin ceton Falasɗinawa kuma a koyaushe suna guje wa haɗari. Abokantakar su ta rikide zuwa soyayya kuma suna auren juna.
Yan wasa
gyara sashe- Faten Hamama a matsayin Salma
- Omar Sharif a matsayin Ahmed
- Abdel Salam Al Nabulsy a matsayin Hamdan
- Tewfik El Dekn a matsayin Khalid
- Abdel Waress Assar a matsayin Mazen (Baban Salma)
- Fakher Fakher a matsayin Abed
- Faida Kamel a matsayin makwabciya kuma mawakiya
- Ehsan Sherif a matsayin Rukaya
Magana
gyara sashe- "Film summary" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- "Film summary" (in Arabic). Adab wa Fan. Archived from the original on 2003-10-20. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- "Film summary" (in Arabic). AraMovies. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- Land of Peace on IMDb