Helmy Halim, kuma Hilmi Halim ( Larabci: حلمي حليم‎ ; 1916 - 1971) darektan fina-finan Masar ne, marubucin fim, kuma furodusa. [1] Yayi aiki da yan wasan kwaikwayo da dama kamar Omar Sharif, Salah Zulfikar, Ahmed Ramzy, Faten Hamama da Abdel Halim Hafez.

Helmy Halim
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Maris, 1916
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa 1971
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo, marubuci da Jarumi
IMDb nm0355206

A shekarar 1955, ya gano Ahmed Ramzy ya saka shi wani fim, ya fito a cikin shirin a matsayin Ramzy a Ayyamna al-Holwa.[2]

Fim gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Helmy Halim on IMDb
  2. Al-Ahram Weekly article Archived 2007-04-12 at the Wayback Machine

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe