Lamine Yamal Nasraoui Ebana (An haife shi ne a ranar 13th ga watan Yuli na shekarar dubu biyu da bakwai 2007) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar andalus wanda ke taka leda a kungiyar matasa ta kungiyar kwallon kafan FC Barcelona a cikin División de Honor Juvenil de Fútbol . [1]

Lamine Yamal
Rayuwa
Cikakken suna Lamine Yamal Nasraoui Ebana da الأمين جمال نصراوي إيبانا
Haihuwa Esplugues de Llobregat (en) Fassara, 13 ga Yuli, 2007 (17 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Mazauni Rocafonda (en) Fassara
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Catalonia autonomous under-12 association football team (en) Fassara2016-201668
  Catalonia autonomous under-16 association football team (en) Fassara2020-75
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara21 Satumba 2021-26 Nuwamba, 202141
  FC Barcelona Juvenil A (en) Fassara2022-2023228
  Spain national under-15 association football team (en) Fassara1 ga Faburairu, 2022-5 Mayu 202262
  Spain national under-17 football team (en) Fassara16 Oktoba 2022-30 Mayu 2023108
  Spain national under-19 football team (en) Fassara25 Oktoba 2022-25 Oktoba 202210
  FC Barcelona2023-202330
  FC Barcelona1 ga Yuli, 2023-no value438
  Spain men's national football team (en) Fassara8 Satumba 2023-163
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
centre-forward (en) Fassara
Lamban wasa 19
41
39
Tsayi 1.78 m
Kyaututtuka
IMDb nm15043501
sa hanun lamine

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifeshi ne a mataro, na kasar andalus, wanda mahaifinsa ya kasance dan asalin kasar morocco ne wanda ita kuwa mahaifiyarsa ta kasance yar kasar Equatorial Guinea, Yamal ya shafe mafi yawancin kuruciyarsa tareda kungiyar kwallon kafan samarin Barcelona .[2]

Aikin kungiya

gyara sashe

Ya Girma ta hanyar matasa na La Masia, Lamine Yamal ana masa kallo ne a matsayin daya daga cikin mafi kyawun abubuwan makarantar.

Yayin da aka kara da kungiyar Juvenil A — tuni ya wuce matakin shekarunsa - don lokacin 2022 – 23, Xavi ne ya zabe shi don horar da tawagar farko tare da wasu matasa a farkon watan Satumba shekarar 2022. Duk da yake har yanzu bai sanya hannu kan kwantiraginsa na Kwararru na farko da kungiyar ba, ya bayyana yana daya daga cikin membobin makarantar da suka fi burge kocin na Catalan.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Lamine Yamal matashi ne na duniya a kasar ta andalus. A cikin shekarar 2021, ya buga wasanni 4 kuma ya zira kwallo 1 ga kungiyar andalus ta Under-16s .[3] A cikin shekarar 2022 ya kuma taka leda tare da 'yan kasa da shekaru 15, wanda tare da shi ya tabbatar da zama kwararren maciyin kwallon. [4]

Salon wasa

gyara sashe

Dan wasan gaba ne mai taka leda da ƙafar hagu tare da babban dribbling, wucewa da iya zira kwallaye, yana iya yin wasa duka a matsayin dan wasan gaba, dan wasan tsakiya ko dan wasan winger, galibi a gefen dama.

Tare da bayanin martabarsa na fasaha, ba da daɗewa ba aka kwatanta shi da sarkin masu gajerun wanduna dan asalin kasar Argentina wato Lionel Messi, kamar yawancin masu horar da La Masia a gabansa, amma kuma ga tauraron Barça na baya-bayan nan Ansu Fati.

Girmamawa

gyara sashe

Barcelona

https://en.wikipedia.org/wiki/2022%E2%80%9323_La_Lia

Manazarta

gyara sashe