Lamine Moise Cissé (an haife shi 12 ga watan Disambar 1971) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wasanni 12 ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal daga 1993 zuwa 2000.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin Afrika a shekarar 1994.[2]

Lamine Moise Cissé
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 12 Disamba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ES Zarzis (en) Fassara-
 
Lamine Moise Cissé

Manazarta

gyara sashe