Lai Ching-te ( Sinanci: 賴清德; Pe̍h-ōe-jī: Loā Chheng-tek; an haife shi 6 Oktoba 1959), wanda kuma aka sani da suna William Lai , ɗan siyasan Taiwan ne kuma tsohon likita ne wanda ya kasance mataimakin shugaban ƙasar. Jamhuriyar Sin (Taiwan) tun daga shekarar 2020. Ya taba zama dan majalisa a majalisar dokokin kasar Yuan daga shekarar 1999 zuwa 2010, kuma ya zama magajin garin Tainan daga shekarar 2010 zuwa 2017, kafin ya zama firaministan kasar Taiwan.[ 1]
Lai Ching-te
20 Mayu 2024 - ← Tsai Ing-wen (en) Election: 2024 Taiwanese presidential election (en) 18 ga Janairu, 2023 - ← Chen Chi-mai (en) Election: 2023 Democratic Progressive Party chairpersonship by-election (en) 20 Mayu 2020 - 19 Mayu 2024 ← Chen Chien-jen (en) - Hsiao Bi-khim (en) → Election: 2020 Taiwanese presidential election (en) 8 Satumba 2017 - 14 ga Janairu, 2019 ← Lin Chuan (en) - Su Tseng-chang → 25 Disamba 2010 - 7 Satumba 2017 ← Hsu Tain-tsair (en) - Li Meng-yen (en) → Election: 2010 Tainan mayoral election (en) , 2014 Tainan mayoral election (en) 1 ga Faburairu, 2008 - 25 Disamba 2010 - Hsu Tain-tsair (en) → Election: 2008 Taiwanese legislative election in Tainan's 2nd legislative district (en) 1 ga Faburairu, 2005 - 31 ga Janairu, 2008 Election: 2004 Taiwanese legislative election in Tainan (en) 1 ga Faburairu, 2002 - 31 ga Janairu, 2005 Election: 2001 Taiwanese legislative election in Tainan (en) 1 ga Faburairu, 1999 - 31 ga Janairu, 2002 Election: 1998 Taiwanese legislative election in Tainan (en) 20 Mayu 1996 - 31 ga Janairu, 1999 Election: 1996 Taiwan National Assembly election (en) Rayuwa Haihuwa
萬里區 (mul) , 6 Oktoba 1959 (65 shekaru) ƙasa
Taiwan Harshen uwa
Standard Taiwanese Mandarin (en) Ƴan uwa Abokiyar zama
Wu Mei-ju (en) (1986 - Karatu Makaranta
Harvard T.H. Chan School of Public Health (en) master's degree (en) Jami'ar Harvard National Cheng Kung University (en) 臺北市立建國高級中學 (mul) (1976 - 1979) National Taiwan University (en) (1979 - 1983) Digiri Harsuna
Taiwanese Hokkien (en) Standard Taiwanese Mandarin (en) Hakka Chinese (en) Turanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da likita
Mamba
Office of the President Whole-of-Society Defense Resilience Committee (en) Imani Jam'iyar siyasa
Democratic Progressive Party (en) IMDb
nm15174071
Lai Ching-te
Lai Ching-te
Lai Ching-te