Lagelu karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.

Globe icon.svgLagelu

Wuri
 7°30′N 4°06′E / 7.5°N 4.1°E / 7.5; 4.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaOyo
Labarin ƙasa
Yawan fili 338 km²
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.