Kwesi Botchway
Kwesi Botchwey (13 Satumba 1944 -19 Nuwamba 2022) wani jami'in gwamnatin Ghana ne kuma Farfesa na Kwarewa a Ci gaban Tattalin Arziki a Makarantar Fletcher na Law da Diflomasiya na Jami'ar Tufts.[1]
Kwesi Botchway | |||
---|---|---|---|
1982 - 1995 ← George Benneh - Richard Kwame Peprah (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tamale, 13 Satumba 1942 | ||
ƙasa | Ghana | ||
Mutuwa | 19 Nuwamba, 2022 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Ghana Yale Law School (en) University of Michigan Law School (en) University of Michigan (en) Presbyterian Boys' Senior High School (en) | ||
Harsuna |
Turanci Twi (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, university teacher (en) , Lauya, Mai tattala arziki da financial economist (en) | ||
Employers |
Jami'ar Harvard Tufts University (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) |
Botchwey ya kasance ministan kudi da tsare-tsare na tattalin arziki daga 1982 zuwa 1995. Jerry Rawlings ne ya nada shi domin ya taimaka wajen daidaita tattalin arzikin Ghana da ya durkushe.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "BREAKING: Former Finance Minister, Dr. Kwesi Botchwey is dead". GhanaWeb (in Turanci). 19 November 2022. Retrieved 19 November 2022.