Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida

Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida makarantar kwaleji ce da ke cikin Jihar Neja, a arewa ta tsakiyar Najeriya . An buɗe ta a cikin shekara ta 1977.

Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida

Bayanai
Suna a hukumance
Federal Polytechnic Bida
Iri cibiya ta koyarwa
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1977
fedpolybida.edu.ng

Tarihi gyara sashe

Kwalejin tarayya ta Bida an kafa ta ne a 1977 biyo bayan shawarar da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yanke na matsar da cibiyar zuwa Bida, Kafin wannan lokacin ana kiranta (kwalejin Fasaha ta Tarayya ce, Kano) .[ana buƙatar hujja]

An fara zaman farko na karatun ne a watan Afrilun 1978 tare da ɗalibai 211 da manyan ma'aikata 11, ƙananan ma'aikata 33.Kwalejin kimiyya da fasaha ta Bida babbar makarantar gwamnatin tarayya ce da ke Bida, jihar Neja, Najeriya, a halin yanzu akwai fannoni bakwai a cikin makarantar, [1]

Tsangayoyi gyara sashe

Cibiyar karatun tana da tsangayoyi guda 7:

  • Tsangayar Aiyuka da Albarkatun Kasa
  • Tsangayar Kasuwancin Kasuwanci
  • Tsangayar Fasahar Injiniya
  • Tsangayar babban cibiyar Nazarin ilimomi
  • Tsangayar Nazarin Muhalli
  • Tsangayar Nazarin Kudi
  • Tsangayar Bayani da Nazarin Sadarwa

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin yawan Kwalejin Ilimin fasaha dake Najeriya

Manazarta gyara sashe

 1. http://www.fedpolybida.edu.ng/index.php/about-fpb/history-of-fpb Archived 2020-02-23 at the Wayback Machine


2. https://www.myschoolgist.com/ng/bida-poly-admission-list/


3. https://hotels.ng/places/uncategorized/4445-federal-polytechnic-bida.html Archived 2021-06-09 at the Wayback Machine


4. https://www.ngscholars.net/federal-polytechnic-bida-courses/

  1. FPB, "history of fpbida" Archived 2021-06-09 at the Wayback Machine, " Hotels Ng ", 2019