Kwalejin Kimiyya ta Tarayya, Ekowe

Kwalejin Tarayya, Ekowe babbar makarantar gwamnatin tarayya ce da ke Ekowe, Jihar Bayelsa, Najeriya. Shugaban makarantar (Rector) na yanzu shine Dokta Agbabiaka Adegoke L.[1][2] Kwalejin Kimiyyar akwai darussa a fannoni daban-daban na Ilimi zamani, ciki har da Ilimin zamantakewa, kimiyyar asali da kimiyyar noman zamani. Cibiyar Ilimin tana bada takardar shaidar difloma ta kasa (ND) da Diploma Higher National Diploma (HND).

Kwalejin Kimiyya ta Tarayya, Ekowe
Bayanai
Suna a hukumance
Federal Polytechnic Ekowe, Bayelsa State
Iri polytechnic (en) Fassara da jami'a
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 2007
2009
federalpolyekowe.edu.ng

Tarihin Makarantar

gyara sashe

Kwalejin Kimiyyar ta Tarayya, Ekowe an kafa ta a shekarar 2009.[3]

Kwasa-kwasai

gyara sashe

Ana yin kwasa-kwasai a makarantar kamar haka;[4]

  • Statistics
  • Computer Science
  • Local Government Studies
  • Accountancy
  • Electrical/Electronic Engineering Technology
  • Business Administration and Management
  • Science Laboratory Technology
  • Public Administration

Manazarta

gyara sashe
  1. Okhomina, Osa (2021-07-27). "Aggrieved Bayelsa Poly Staff Write Education Minister, Reject New Rector". Leadership News - Nigeria News, Breaking News, Politics and more (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.
  2. "Engr. Iwekumo Wauton, PhD – Federal Polytechnic Ekowe" (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.
  3. "HISTORY OF THE POLYTECHNIC – Federal Polytechnic Ekowe" (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.
  4. "Official List of Courses Offered in Federal Polytechnic, Ekowe (FEDPOEKO) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.