Kwalejin Bilyaminu Othman Na Ilimi
Kwalejin Bilyaminu Othman Na Ilimi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2013 |
Kwalejin Bilyaminu Othman ta ilimi Kwaleji ce ta gwamnatin jiha, babbar makarantar ilimin nada mazauni a ƙaramar hukumar Dass, ta jihar Bauchi (jiha), dake taraiyar Nijeriya.[1][2]
Tarihi
gyara sasheAn kafa Kwalejin Ilimi ta Bilyaminu Othman a shekarar 2013.
Darussan
gyara sasheCibiyar tana ba da darussan masu zuwa;[3]
- Haɗin Ilimin Kimiyya
- Ilimi da Tarihi
- Ilimin Kasuwanci
- Ilimin Kwamfuta
- Ilimi da Tattalin Arziki
- Ilimi na Musamman
- Ilimi da Biology
- Ilimi da Ingilishi
- Nazarin zamantakewa
- Ilimi da Geography
- Matsakaicin Larabci
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Bilyaminu Othman College of Education Courses & Requirements". Allschool (in Turanci). 2020-11-22. Archived from the original on 2021-08-24. Retrieved 2021-08-24.
- ↑ "Bilyami Othman College of Education". nigeriaschoolinfo.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-24. Retrieved 2021-08-24.
- ↑ "Official List of Courses Offered in Bilyaminu Othman College of Education (BOCOE) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-08-24.