Kubrat Owolabi ƴar wasan ƙwallon tebur ce ƴar Najeriya da Ingila>.[1]

Kunrat Owolabi
Rayuwa
Haihuwa Ingila, 21 ga Janairu, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Ingila
Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a table tennis player (en) Fassara

Fara Tashen ta gyara sashe

Ta Wakilci Ingila a gasar ƙwallon tebur ta duniya ta mata a shekarar 2000 tare da ita da Helen Lower da Linda Radford.[2] Tayi nasara a gasar ƙwallon tebur ta 1988 sau biyu tayi nasara lokacin da ta wakilci Najeriya a wasannin ƙwallon tebur ta Nahiyar Afirka.

Manazarta gyara sashe

  1. "Friday Photos 79". Table Tennis England. Archived from the original on 2020-12-04. Retrieved 2020-11-17.
  2. "Table Tennis: Eckersley in open triumph". The Argus.