Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Botswana
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Botswana, ita ce ƙungiyar ƙasa ta kasar Botswana . Tawagar ta fafata ne a gasar cin kofin duniya ta mata ta ISF a cikin shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da huɗu 1994 a St. John's, Newfoundland inda ta kare a mataki na goma sha takwas. Tawagar ta fafata ne a gasar cin kofin duniya ta mata ta ISF a cikin shekarar 2006 da aka yi a birnin Beijing na kasar Sin inda ta zo ta goma sha hudu. Tawagar ta fafata ne a gasar cin kofin duniya ta mata ta ISF a shekara ta 2010 a Caracas, Venezuela inda ta kare a mataki na goma sha shida.
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Botswana | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national softball team (en) |
Ƙasa | Botswana |
Manazarta
gyara sashe
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheSamfuri:Women's national softball teamsSamfuri:National sports teams of Botswana