Kungiyar Kwallon Ƙafa na Real Sapphire

Kungiyar kwallon Kafa ce a Najeriya

Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Sapphire ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ce a de ke a Lagos, Nigeria mallakin ɗan kasuwa ɗan Najeriya mazaunin Burtaniya kuma mai harkar ƙwallon ƙafa, Frank Peters.[1][2]

Kungiyar Kwallon Ƙafa na Real Sapphire
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya

Fitattun 'yan wasa gyara sashe

  • Chinonso Offor
  • Olabanjo Alexander Ogunji
  • Victor Boniface
  • Tosin Aiyegun
  • Adeleke Akinyemi[3]
  • Kazeem Aderounmu
  • David Idowu Akintola
  • Emeka Basil
  • Ibrahim Olaosebikan
  • Chibuike Darlington Nwosu
  • Aaron Pamilerin
  • Bolaji Ajayi

Jerin masu horo gyara sashe

Samfuri:Fb oi footer Source: Real Sapphire F.C.

Manazarta gyara sashe

  1. "Real Sapphire Football Academy Acquires Permanent Site, Plans To Build Own Stadium - Academy President Frank Peters Speaks". dailysportsng.com. 18 June 2016.
  2. "Real Sapphire Football Club". ng-check.com. 27 November 2020.
  3. "Real Sapphire FC clears self of blame in reported disappearance of Adeleke Akinola, reassures FK Ventspils". News Express Nigeria. 30 August 2018.
Position Staff
Head coach   Onolapo Abidemi (Coach Bathez)
Assistant coach   Kolajo
Sporting Director   Godwhinn Abadem
Team Manager   Nwosu Ndubuisi Kingsley
Secretary   Ufot Nathaniel