Kulu Abdullahi Sifawa ita ce kwamishina mai kula da harkokin mata[1] na Jihar Sakkwato, wanda gwamna Aminu Tambuwal ya nada.[2]

Kulu Abdullahi Sifawa
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Rayuwar farko da ilimi gyara sashe

Ayyuka gyara sashe

A matsayinta na kwamishina mai kula da harkokin mata na jihar Sakkwato, Ta gabatar da horo ga duk wanda aka same shi da cin zarafin yara ko mace. Taron ya samu halartar mambobin kungiyoyin farar hula, sarakunan gargajiya, wakilan kafofin watsa labarai, hukumomin tsaro da kuma mutane masu kare hakkin rayuwa.[3] Daga bisani, an warware wasu al'amuran cin zarafi a garin.[4] Ta kuma kirkiri hanyoyin kulawa da bada nutsuwa ga wadanda akaci zarafinsu ko kuma makamancin hakan.[5]

Madawwami mahada gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Gov. Tambuwal seeks Assembly's confirmation for 25 Commissioner nominees | Premium Times Nigeria". 2018-10-18. Retrieved 2020-11-16.
  2. "Tambuwal assigns portfolios to 26 new commissioners". Punch Newspapers. 3 November 2018. Retrieved 2020-11-16.
  3. "Sokoto Commissioner Advocates Prosecution For Women, Children Abusers". aljazirahnews. 2020-07-22. Retrieved 2020-11-16.
  4. "Over 150 cases of abuse, others resolved in Sokoto". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics. 2017-12-10. Retrieved 2020-11-16.
  5. "Visit to Sokoto Remand House". 20 May 2016.