Kuami Agboh
Kuami Agboh (an haife shi a ranar 28 ga watan Disamba shekara ta 1977) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. [1]Ya buga wa tawagar kasar Togo wasanni biyar a shekarun 2005 da 2006.
Kuami Agboh | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tsévié (en) , 28 Disamba 1977 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Togo Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |
Aikin kulob
gyara sasheAn haife shi a Tsévié, Togo, Agboh samfurin matasa ne na AJ Auxerre.[2]
A cikin watan Nuwamba shekara ta 2004, bayan barin Grenoble Foot 38 a lokacin rani, ya yi gwaji tare da Stade Brestois 29 na Ligue 2. [3] Har ila yau, a cikin shekarar 2004, ya tafi gwaji tare da kulob din Norwegian Viking FK. [4]
A cikin watan Fabrairu shekara ta 2005, ya yi gwaji tare da kulob ɗin Assyriska FF na Allsvenskan.
A cikin watan Janairu shekara ta 2007, Agboh ya koma kulob din Finnish Myllykosken Pallo -47 daga KSK Beveren kan kwantiragin shekaru biyu.[5]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheAgboh ya wakilci Faransa a ƙaramin mataki, inda ya lashe gasar ƙwallon ƙafa ta Turai a shekara ta 1996 kuma ya taka leda a gasar matasa ta duniya a shekara ta 1997 .
Agboh ya fara wasansa na farko da Paraguay a ranar 11 ga watan Nuwamba shekara ta 2005. Ya kasance memba na tawagar kasar Togo, kuma an kira shi zuwa gasar cin kofin duniya na shekarar 2006 a Jamus.[ana buƙatar hujja]
Bayan yin wasa
gyara sasheDaga shekara ta 2009 zuwa 2013, Agboh ya yi aiki a matsayin koci a tsohon kulob din AJ Auxerre.
A watan Yulin shekara ta 2013, ya shiga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Appoigny. [6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2006 FIFA World Cup Germany: List of Players: Togo" (PDF). FIFA. 21 March 2014. p. 28. Archived from the original (PDF) on 10 June 2019.
- ↑ Simon, Brieuc (25 November 2004). "Brest: Agboh à l'essai" . Footmercato (in French). Retrieved 6 May 2020.
- ↑ Aarre, Elvind (17 February 2005). "Allsvensk klubb tester Agboh" . Aftenposten (in Norwegian). Retrieved 6 May 2020.
- ↑ Aarre, Elvind (17 February 2005). "Allsvensk klubb tester Agboh". Aftenposten (in Harhsen Norway). Retrieved 6 May 2020."Agboh joins MyPa" . BBC Sport. 3 January 2007. Retrieved 6 May 2020.
- ↑ "Amicale des éducateurs newsletter Yonne" (PDF) (in French). Vol. No. 1, no. January 2019. Fédération Française de Football. p. 5. Retrieved 6 May 2020.
- ↑ "Kuami Agboh, l'ex-coach du Stade Auxerrois devient joueur d'Appoigny" . L'Yonne Republicaine (in French). 15 July 2013. Retrieved 6 May 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Kuami Agboh at National-Football-Teams.com