Kogin Kulpawn yana daya daga cikin manyan koguna na arewa maso yammacin Ghana, tare da Black Volta da Sisili Rivers. Yana gudana ta gundumar Wa Municipal.[1] Gandun dajin da ke kusa da bankin Kulpawn a cikin Wahabu ya shahara musamman ga masu binciken ilimin halittu, saboda yawan tsuntsaye iri -iri.[2]

Kogin Kulpawn
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 10°19′48″N 1°04′57″W / 10.330119°N 1.082525°W / 10.330119; -1.082525
Kasa Ghana
Territory Yankin Upper West
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara White Volta

Kogin yana ratsa Cibiyar Albarkatun Gbele daga yamma zuwa kudu maso gabas.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Wilks, Ivor (4 July 2002). Wa and the Wala: Islam and Polity in Northwestern Ghana. Cambridge University Press. p. 10. ISBN 978-0-521-89434-0.
  2. Briggs, Philip (4 January 2014). Ghana. Bradt Travel Guides. p. 474. ISBN 978-1-84162-478-5.
  3. "Important Bird Areas factsheet: Gbele Resource Reserve (text)"". www.birdlife.org. Retrieved 3 June 2021.