Kogin Daka kogin Ghana ne. Yana ratsa yankin arewa maso gabashin kasar kuma yana daya daga cikin manyan hanyoyin kogin Volta.[1] Ƙasar da ke tsakanin kogunan Daka da Oti ana kiranta da Oti-Daka corridor.[2]

Kogin Daka
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 78 m
Tsawo 160 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°13′04″N 0°12′01″W / 8.217736°N 0.200201°W / 8.217736; -0.200201
Kasa Ghana
Territory Yankin Arewaci da Ghana
River mouth (en) Fassara Volta River (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Ghana Country Study Guide. Int'l Business Publications. 1 February 2002. p. 40. ISBN 978-0-7397-4323-2.[permanent dead link]
  2. Nyame Akuma. Department of Archaeology, University of Calgary. 2006. p. 36.