Kiran Haider
Kiran Haider ( Urdu: کرن حیدر ), ƴar siyasar Pakistan ce wadda ta kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan, daga watan Yunin 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Kiran Haider | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2013 - District: reserved seat for women (en)
| |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Pakistan | ||||
Harshen uwa | Urdu | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Urdu | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Harkokin siyasa
gyara sasheAn zaɓe ta a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin 'yar takarar Pakistan Muslim League (N) a kan kujerar da aka keɓe ga mata daga Balochistan a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[1][2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "BNP-M boycotts Balochistan PA's session". DAWN.COM (in Turanci). 2 June 2013. Archived from the original on 8 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "Women, minority seats allotted". DAWN.COM (in Turanci). 29 May 2013. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "NA body on law rejects three bills". DAWN.COM (in Turanci). 25 October 2016. Archived from the original on 8 March 2017. Retrieved 7 March 2017.