Kion Reece Etete (an haife shi a ranar 28 ga watan Nuwamba 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan gaba a kungiyar EFL Championship ta Cardiff City .

Kion Etete
Rayuwa
Haihuwa Derby (en) Fassara, 28 Nuwamba, 2001 (22 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Notts County F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyukan wasa

gyara sashe

Etete ya zo ne ta hanyar kulob din matasa a Notts County kuma ya fara buga wasan farko na 'Magpies' a wasan rukuni na EFL Trophy da Newcastle united U21 a ranar 9 ga Oktoba 2018, yana zuwa a matsayin wanda ze maye gurbin minti 76 ga ɗan wasan wato Tyreece Kennedy-Williams. Ya fara buga gasar EFL League Two a ranar 3 ga watan Nuwamba, inda ya maye gurbin Kristian Dennis na mintuna 73 a cikin 2-2 tare da Port Vale a Vale Park; bayan wasan ya ce "Na firgita saboda babban lamari ne kuma ina so in ci gaba da wasan".[1] Manajan Harry Kewell ya ce "Kion yana da kyau sosai".[2]

A cikin 2019, Etete ya fuskanci jarabbawa a totenham hotspur, inda ya zira kwallaye sau biyu a wasan U18 da west ham united .[3][4] A ranar 7 ga Yuni 2019, County ta ba da sanarwar cewa Etete ta shiga Tottenham a hukumance.[5] farkon watan Agusta 2021, Etete ya sanya hannu kan sabon kwangila tare da Tottenham har zuwa 2023 kuma ya fita kan aro zuwa Northampton Town don kakar 2021-22.[6] Ya fara buga wasan farko na Northampton a gasar cin kofin carabao a ranar 11 ga watan Agusta 2021, inda ya zira kwallaye biyu a kan Coventry City a nasarar 2-1 . [7]

Ya zira kwallaye na farko a gasar a ranar 19 ga Oktoba 2021 a nasarar 3- a gida a kan stevenage. A watan Janairun 2022, bayan an tuno da shi daga rancensa, ya koma kungiyar League One ta Cheltenham Town a kan aro har zuwa karshen kakar.[8]

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

An haifi Etete a Ingila ga mahaifiyar Ingila da mahaifin Najeriya.[9]

Kididdigar aiki

gyara sashe
As of match played 3 February 2024
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Notts County 2018–19 League Two 4 0 1 0 0 0 1 0 6 0
Tottenham Hotspur 2019–20 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2020–21 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2021–22 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Tottenham Hotspur U23 2019–20 1 0 1 0
Northampton Town (loan) 2021–22 League Two 18 3 2 1 2 2 1 0 23 6
Cheltenham Town (loan) 2021–22 League One 13 3 0 0 0 0 0 0 13 3
Cardiff City 2022–23 Championship 30 3 1 0 1 0 32 3
2023–24 Championship 22 2 1 0 3 3 26 5
Total 52 5 2 0 4 3 0 0 58 8
Career total 87 11 5 1 6 5 3 0 101 17

Manazarta

gyara sashe
  1. Curtis, Leigh (4 November 2018). "Kion Etete thrilled to make Notts County league debut". Nottingham Post. Retrieved 6 November 2018.
  2. Curtis, Leigh (4 November 2018). "'Excellent' Kion Etete praised on his Notts County debut by Harry Kewell". Nottingham Post. Retrieved 6 November 2018.
  3. "Notts County vs. Newcastle United U21 - 9 October 2018 - Soccerway". us.soccerway.com. Retrieved 6 November 2018.
  4. "Notts County vs Newcastle United U21 on 09 Oct 18 - Match Centre - Notts County FC". www.nottscountyfc.co.uk. Retrieved 6 November 2018.
  5. FC, Notts County (2019-06-07). "Good luck to @kion_etete, who has joined @ChampionsLeague finalists @SpursOfficial". @Official_NCFC (in Turanci). Retrieved 2019-06-07.
  6. "New contract and Northampton loan for Etete". Tottenham Hotspur F.C. 2 August 2021. Retrieved 2 August 2021.
  7. "Kion Etete enjoys dream debut as Northampton stun Coventry". BT.com. Retrieved 2021-08-24.
  8. "Kion Etete: Cheltenham Town sign Tottenham youngster on loan". BBC Sport. 17 January 2022. Retrieved 17 January 2022.
  9. "Tottenham Hotspur Target Etete Not Ruling Out Playing For Nigeria :: All Nigeria Soccer - The Complete Nigerian Football Portal". www.allnigeriasoccer.com.