technology
kayan da aka samu daga kimiyya

samaqr

Kimiya! dai fanni ne na ilmi mai kula da abubuwa kamar ruwa, iska, abubuwa masu tauri kamar dutse da sauran su. Kimiya na sarrafa wadanna abubuwan dan kera wadansu. Duk abubuwan da kuke anfani da su, kamar lantarki, roba, mai, takalmi, Mota, keke, jirgi duk an sarrafasu ne daka kimiya. Wato kimiya fanni ne na sani wanda ya shafi garwaye garwaye na abubuwa ingattatu.