Kikelomo Longe
Kikelomo Longe wacce aka fi sani da Kike ita ce Kwamishiniyar Kasuwanci da Masana'antu, Jihar Ogun.[1][2][3]
Kikelomo Longe | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos Digiri a kimiyya : accountant (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheTa karanci Accounting daga Jami'ar Jihar Legas (UNILAG), kuma ta gama da sakamakon a matakin 'second class upper" a digirin Bsc. Accounting.[4]
Ayyuka
gyara sasheKikelomo Longe itace tsohuwar Shugaban Hulda da Masu Zuba Jari da Gudanar da Asusun a African Capital Alliance (ACA).[5] Ta shiga kungiyar a 1999, sannan daga baya ta kai matsayin Mataimakin shugaban ma'aikatar.[6] Ta rike matsayin mataimakiyar shugaban kamfanin ACA. Ita ke da alhakin kulawa da sashin kasuwanci, tara kudi da kuma dagantaka da masu saka hannun jari. Daga bisani ta fara aiki da kamfanin Deloitte a matsayin ma koyan oditanci inda ta lashe kyautuka har sau biyu bayan tayi nasarar jarabawa sannan ta samu zama daya daga cikin manyan acoounta na duniya 'chartered accountant". Sannan daga baya ta koma kamfanin Ventures & Trusts Limited (V&T) a matsayin mai kula da harkokin kudade.[7]
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- http://ogunstate.gov.ng/moci/ Archived 2020-10-28 at the Wayback Machine
Manazarta
gyara sashe- ↑ editor (2020-01-07). "Ogun Assembly Confirms Commissioner-nominee Longe". THISDAYLIVE. Retrieved 2022-03-25.
- ↑ "Moisemhe, Rukayat (2020-10-15). "Ogun govt urges paper industry to invest in pulpwood plantation". NNN. Retrieved 2020-11-18.
- ↑ "Govt's support for MSMEs has put Ogun on global map –Longe, Commissioner for Industry". The Sun Nigeria. Retrieved 2022-02-23.
- ↑ "You are being redirected..." businessday.ng. Retrieved 2020-11-18.
- ↑ "AVCA | Kikelomo Longe". www.avca-africa.org. Retrieved 2020-11-18.
- ↑ "Longe". EMPEA. Retrieved 2020-11-18.
- ↑ "Longe - EMPEA".