Kid Cudi
Scott Ramon Seguro Mescudi (an haife shi a January 30, 1984),[1] anfi saninsa da Kid Cudi (furucci ˈkʌdi; akan sallonta rubuta sunan KiD CuDi), yakasance rapper ne dan ƙasar Amurka, mawaƙi, marubucin waƙa, maiyin rekodin, da yin shirin fina-finai. Dan Cleveland ne na Jihar Ohio.
Kid Cudi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Scott Ramón Seguro Mescudi |
Haihuwa | Cleveland, 30 ga Janairu, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila |
Afirkawan Amurka Mexican Americans (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Toledo (en) Solon High School (en) Shaker Heights High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mawaƙi, mai rubuta waka, mai tsara, jarumi, Mai tsara tufafi, model (en) , darakta, mai rubuta kiɗa, guitarist (en) da ɗan wasan kwaikwayo |
Employers | Dean & DeLuca (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba |
Kids See Ghosts (en) WZRD (en) The Scotts |
Artistic movement |
hip-hop (en) alternative hip-hop (en) alternative rock (en) neo-psychedelia (en) trip hop (en) contemporary R&B (en) hip house (en) |
Kayan kida |
drum machine (en) murya |
Jadawalin Kiɗa |
Republic Records (mul) GOOD Music (en) Fool's Gold Records (en) Universal Motown Records (en) Wicked Awesome Records (en) |
IMDb | nm3264596 |
kidcudi.com | |
Anazarci
gyara sashe- ↑ Birchmeier, Jason (2009). "Kid Cudi > Biography". allmusic. Retrieved May 22, 2009.