Khalid bin Sultan Al Saud
Khalid bin Sultan Al Saud | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Makkah, 24 Satumba 1949 (75 shekaru) | ||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Sultan bin Abdulaziz | ||
Yara | |||
Yare | House of Saud (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) United States Army Command and General Staff College (en) King Saud University (en) | ||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Royal Saudi Air Force (en) | ||
Digiri | marshal (en) | ||
Ya faɗaci | Gulf War (en) |
Rayuwa ta farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Yarima Khalid a ranar 24 ga Satumba 1949.Bold text Shi ne ɗan na far ko ga Yarima Sultan kuma cikakken ɗan'uwan Fahd bin Sultan, Faisal bin Sultan da Turki bin Sultan . Mahaifiyarsu ita ce Munira bint Abdulaziz bin Musaed bin Jiluwi wacce ta rasu a birnin kasar Paris a ranar 24 ga watan Agusta shekara ta alif dubu biyu da sha daya 2011. Moneera bint Abdulaziz 'yar'uwar Alanoud ce, matar Sarki Fahd . Ta kuma kasance dan uwan Sarki Khalid da Yarima Muhammed .