Khadija Salum Ally Al-Qassmy (an haife ta a ranar biyar ga Afrilu, shekara ta dubu days da Dari Tara da hamsin da takwas) 'yar majalisar dokoki ce a Majalisar Dokokin Tanzania . Ita memba ce ta jam'iyyar Civic United Front . Daga 1978-1990 ta kasance malama a cikin Ma'aikatar Ilimi ta Zanzibar . Baya ga aikinta na siyasa ta kasance 'yar kasuwa mai zaman kanta tun 1991.[1]

Khadija Salum Ally Al-Qassmy
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 5 ga Afirilu, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Civic United Front (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Members Profile >> MP CV". Parliament of Tanzania Website. Retrieved 2007-08-05. [dead link]