Khadija Ryadi
Khadija Ryadi ( Larabci: خديجة الرياضي ; an haife ta a shekara ta 1960 a cikin Taroudant ) 'yar kare haƙƙin ɗan Adam ce ta kasar Maroko, 'yar gwagwarmayar mata kuma tsohuwar shugaban Kungiyar Maroko ta 'Yancin Dan Adam (AMDH). A watan Disamban shekara ta 2013, ta sami lambar yabo ta Majalisar Dinkin Duniya a fannin Hakkin Dan-Adam.[1][2][3][3][4]
Khadija Ryadi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Taroudant (en) , Disamba 1960 (63 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Makaranta | Cibiyar Nazarin Ƙididdiga da Tattalin Arziki ta Kasa |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya, Mai kare ƴancin ɗan'adam da ɗan siyasa |
Employers | Ƙungiyar 'Yancin Dan Adam ta kasar Morocco. |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Jam'iyar siyasa | Democratic Way (en) |
Ryadi ta kammala karatun sa a matsayin injiniyan lissafi kuma tayi aiki a Ma'aikatar Tattalin Arziki da Kudi . Ta kasance memba na ƙungiyar siyasa ta Annahj Addimocrati.
Duba wasu abubuwan
gyara sashe- Ali Lmrabet
- Aboubakr Jamaï
- Abdellatif Zeroual
- Ali Anouzla
Manazarta
gyara sashe
- ↑ M'Hamed Hamrouch (8 May 2007). "Une femme à la tête de l'AMDH". Aujourd'hui le Maroc. Retrieved 8 December 2013.
- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2014-02-01. Retrieved 2014-01-21.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ 3.0 3.1 "Nouvelle présidente de l'Association marocaine des droits de l'homme". Jeune Afrique. 15 May 2007. Retrieved 8 December 2013.
- ↑ "Et de deux !". Maroc hebdo. 11 May 2007. Retrieved 8 December 2013.